Ke duniya yadda aka kama dan sandan da yake lalata da wata buduwar wa…

Labari da dumu duminsa kenan wani lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Prince Wiro, ya yi kira ga rundunar ‘yan sandan jihar Ribas da ta zakulo wasu ‘yan sanda da wata mata mai takaba ke zarginsa da yi mata fyade saboda take dokar covid-19 da tayi tofa kunji wani abun mamaki.

Matar mai takaba mai shekaru 32 ta zargi wani dan sanda da ke aiki da ofishin Sakpenwa, karamar hukumar Tai, da saceta a ranar Talata inda ya kai ta masaukinsa sannan ya dinga yi mata fyade bayan tsorata ta da yayi da bindiga

Ta ce: “Ina komawa gida daga Bori a Fatakwal lokacin da na hadu da dan sandan a kan titi. Sun tsareni saboda ban saka takunkumin fuska ba. Sun tsareni na dogon lokaci.

“Bayan nan, sun kai ni wani wuri inda suka ce za su wuce da ni ofishinsu amma basu kaini ba.

See also  Zazzafan martani Abdullahi umar ganduje akan wannan rusau kalli wannan video domin kagani da idonka yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi Raju un karka bari abaka labari…

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *