Wani Video Fati Ali Nuhu Tana Tikar Rawa Ya Dauki Hankula

Fatima Ali Nuhu tayi wani bidiyon rawa wanda ya dauki hankulan mutane sosai. Diyar fitaccen jarumin kannywood Ali Nuhu wanda akewa lakabi da sarkin kannywood.


Diyar sa Fatima Ali Nuhu ta yi wani faifan bidiyo na rawa wanda ya dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da ma masoya mahaifinta.

Kalli yadda mutane suka nuna sha’awar ganin wannan bidiyon nata shiyasa muka kawo muku shi domin zai nishadantar da ku. Ta wallafa wannan bidiyon a shafinta na Instagram da tiktok.

Wannan shine bidiyon ga wanda yake da bukatar kallo:

See also  Innalillahi Kalli Abinda Matan Hausawa Sukayi A Wajen Shagalin Biki

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *