February 24, 2024

Inna Lillahi Wa inna ilaihi Raji’un! Tabbas daga Allah muke kuma gareshi zamu koma,Allah yayiwa wata budurwa rasuwa ana igobe daurin Auren ta a Najeriya.

Labarin yayi matukar sosa zuciyoyin mutane duba da yanayin hakan ba kasafai ta fiya faruwa ba.

Shafin jaridar Dokin Karfe TV dake kan Facebook ne suka rawaito labarin kamar haka:


“INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN

Gobe Asabar 29th October, 2022 daúrin auranta, yaú Jumma’a ta cé ga garinkú nàn.


Allah Ya jíkanta da rahama. Amin”

Muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta Amin.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

See also  NATCOM/NATFORCE ASSENT, TRAINING COMMENCE SOON - BUHARI
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *