Wata Mata Ta Bayyana Yadda Mahaifinta Ya Riƙa Yi Mata Fyade Tsawon Shekaru Har Ta Haifi ‘Ya’ya 5 Dashi

Wata mata da ta bayara da labarin yadda mahaifinta ya rika yin amfani da ita ta hanyar yi mata fyade tsawon shekaru har ta haifa mishi ‘ya’ya 5. 

Mahaifin matar wanda dan asalin Najeriya ne mai suna Aswad Ayinde.

Shi daraktan kiɗa ne da ya lashe lambar yabo ta Grammy, wanda yas shahara wajen jagorantar bidiyon kiɗa.

Dalilin bayyanar abinda yaiwa ƴarsa yasa wata kotu ta yanke masa hukuncin zaman gidan yarin na tsawon shekaru 90.

A yanke hukuncin ne tun a shekarar 2013, sai dai a wannan lokacin ne diyar tasa ta wallafa wani bidiyo a shafinta na Instagram tana bayar da labarin akan yadda mahaifinta yai ta yin amfani da ita har ta haifa masa yara biyar.

See also  Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wani Magidanci Ya Rasu Sakamakon Gobara data Kama Gidan Makwabcinsa Shi Kuma Yakai Masa Agajin Gaggawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *