Sanata Dino Malaye Ya Siyawa Jaruma Teema Makamashi Dankareriyar Mota Sabuwa Dall

Sanata Dino Malaye Ya Siyawa Jaruma Teema Makamashi Dankareriyar Mota Sabuwa Dall
Jaruma teemah Makamashi ta samu dalleliyar daga sanata dino malaye, Wannan jaruma lamarinta yana bawa mutane mamaki ganin yadda kullum likafarta cigaba take ba kamar sauran jaruman ba inda duk tafisu mu’amala da yan siyasa sannan kuma ta fisu iya siyasa da manyan mutane ganin yadda duk wani office din wani da kungiyar zata itace a gaba
Ku danna akan vedion dake kasa domin ganin wannan mota