Yanzu,yanzu yar Adam a zango ta saki sabon video ta

Yanzu,yanzu yar Adam a zango ta saki sabon video ta

Waiwaye Akan Labarin Ummi Rahab

Related Articles

Rundunar Ƴan Sanda sunyi Nasarar kama Wasu Barayi, wanda sukayi yunkurin tserewa a jihar Katsina.

Waiwaye Akan Labarin Ummi Rahab
ABINDA YA RABA TSAKANINSU BA MAI KYAU BANE

Ance mahaifiyar Ummi Rahab itace ta damka amanar ‘yarta wa Adam Zango tun tana yarinya karama bata balaga ba

Kuma Adam Zango ya sakata a fina-finai har duniya ta santa, Ummi Rahab tana hannun Adam Zango har zuwa yanzu da ta balaga ta tumbatsa tana ganin ta kai
Gargadin Naziru Sarkin Waka Ga Masu Zagi

Mahaifiyar Ummi Rahab ta rasu watanni kadan da suka wuce, sai gashi yanzu an wayi gari Adam Zango ya sallami Ummi Rahab, ita kuma tana masa gargadi da ya dena mata batanci imba haka ba zata tona masa asiri

See also  An Samu Matsala Tsakanin Sheikh Kabiru Gombe Da Sheikh Bello Yabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *