Tabbas A Wani Bidiyo da Mukai Karoda Shi Mun Gano Yadda Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A Zango Yayi Matukar Bayyanawa Duniya Irin Farin Cikin daya Shiga Lokacin daya Samu Wannan Kyakkyawan Labarin.
MASHA ALLAH: Matar Adam A Zango Ta Haifa Masa Ya Mace Yanzu Kalli Video….
Wow Congratulations, Adam A Zango Fitaccen Jarumin Kannywood Wanda Kukafi Sanida Adam A Zango Yasamu Karuwa Ta Yar Jaririya.
Alhandulillah Allah Ya Albarkaci Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Adam A Zango da Haifar Yarinya Yar Jaririya Yanzu Inda Jama’a Sukeyi Matukar Tayasa Murna da Samun Wannan Karuwa Dayayi.
Tabbas Sai dai Muce Masha Allah Kuma Muyi Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yaraya Manah Beby Yasanya Ta A kan Hanya Ma dai dai Ciya.
Tabbas A Wani Bidiyo da Mukai Karoda Shi Mun Gano Yadda Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A Zango Yayi Matukar Bayyanawa Duniya Irin Farin Cikin daya Shiga Lokacin daya Samu Wannan Kyakkyawan Labarin.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Samun Karuwar da akai wa Jarumin Kannywood Wato Adam A Zango.
muna jin dadin yanda kuke kasancewa damu a kowanne lokaci a wannnan tasha tamu mai albarka wato