February 24, 2024

Jarumar dai a wannan shekarar ta amsa gayyatar masoyanta dasuke kasar Niger wajan gabatarda wasan babbar sallah kamar yadda jaruman Kannywood suka saba gabatarwa duk shekara

Jaruma Momee Gombe tana daya daga cikin jarumai mata dasuke tashe matuka, domin kuwa jarumar ta kware wajan iya fitowa a fina finai daban daban.

Ga faifan bidiyon data wallafa nan a shafinta na Instagram

See also  Nifa Ba Tarbiyya Nazo Koyarwa A Kannywood Ba Kudi Kawai Nazo Nema – Sadiq Sani Sadiq..
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *