Rigima ta Barke tsakanin murja Ibrahim da dan ta’addan nan Bello Turji

Jarumar Kannywood Hannatu ta koka kan yiwa Ali Nuhu asiri da akace anyi dan a shiga Fim.

Sai dai Minal Ahmad da Murja Ibrahim sunfito sunyi bidiyo inda Minal Ahmad take fadin ta tashi daga bacci taga wani bidiyo yana yawo akan cewar murja taci mata mutunci tareda tona mata asiri.

Minal Ahmad da Murja Ibrahim sunfito sunyi magana tareda tabbatarwa da duniya cewar murja Ibrahim bada Minal Ahmad izzar so takeyi ba da wata jaruma daban takeyi dan haka mutane sudaina yada karya a kafofin sada zumunta.

Daya daga cikin jarumai a masana’antar Kannywood Hannatu usman ta koka kan yadda wata jaruma tayi yinkurin yiwa Ali Nuhu asiri sabida a saka acikin film din Alaqa Mai dogon zango na kamfanin FKD production.

Biyo bayan kan wasu maganganu da jarumar tiktok Murja Ibrahim tayi nacewar anyi gulmarta, inda Murja Ibrahim cikin fushi hartana tona asirin jarumar kan cewar ta taba neman shawararta kan tanaso tayiwa jarumi Ali Nuhu asiri sabida ya sakata acikin film dinsa maisuna (Alaqa).

A wannan maganar da murjar tayi yasa wasu mutane suna tunanin cewar tanayine da jarumar izzar so wato Minal Ahmad wanda ake kira da Nana acikin shirin izzar so mai dogon zango.

See also  Dr. Asma’u ta rasu sakamakon sarƙewar nunfashi na ɗan wasu lokuta ƙalilan a wurin aikinta dake Gusau jahar Zamfara.”

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *