Alhamdulillah An daura Auren Afakallahu da Jaruma Ruqayya Dawayya

Alhamdulillah An daura Auren Afakallahu da Jaruma Ruqayya Dawayya

Kamar dai yadda kuka sani acikin wannan satin ne

Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Adamu Abdullahi wanda ake yiwa lakabi da Adam Zango ya bayyana yadda ya shiga sana’ar harkar finafinan Hausa.

 Adam Zango a wata tattaunawa da aka yi dashi da gidan “Radio Freedom Kano” ya bayyana cewa rashin kuɗin da zai cigaba da karatu ne yasa ya yanke shawarar shiga sana’ar haƙar ma’adanai wacce kuma daga bisani ya koma sana’ar Film

Zango ya ƙara da cewa tun tasowarsa shi mutum ne mai son neman na kansa, kuma ya shigo sana’ar tun a shekarar 2003 wanda kuma har zuwa wanan lokaci ake damawa dashi a masana’antar ta Kannywood.

Yanzu haka dai Adam Zango na ɗaya daga cikin manyan jarumai a masana’antar Kannywood wanda suka ɗauki tsawon lokaci taurarawarsu na haskawa.

A yau andaura auran ga Bidiyon

See also  Aka’Ce Soyayya Dadi yadda Wani Bahaushe Yayi Wuff da Wata Baturiya Yar Kasar Uk Yanzu…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *