Adam A Zango Na Neman Addu’ar Masoyansa ‘Yarsa Ɗaya Tilo Tana Kwance Asibiti Rai A Hannun Allah

kalli bidiyon 👇👇👇👇

A Yaune Aka Tashi Da Wata Sabuwa Wallafa A Shafin Jarumin Fina-finan Hausa Wato Adam A Zango Wanda Dauki Hankula.

Jarumin Wanda Ya Samu Karuwar ‘Ya A Shekarar Data Gabata Wanda Mutane Da Dama Sun Tayashi Murna Akan Wannan Samun Haihuwa Ta Wannan Karamar Yarinya, Sai Dai A Yanzu Jarumin Ya Wallafa Wani Bidiyo Daya Dauki Hankalin Mutane.

Yadda Aka Ga Karamar Yarinyar A Kwance Akan Gado An Daura Mata Ruwa Sannan Wata Likita Tana Kusa Da Ita Tana Duba Lafiyar Karamar Yarinyar Kamar Yadda Zaku Kalla A Kasan Rubutun Nan.

Kalli bidiyon 👇👇👇👇👇

Yadda Aka Ga Karamar Yarinyar A Kwance Akan Gado An Daura Mata Ruwa Sannan Wata Likita Tana Kusa Da Ita Tana Duba Lafiyar Karamar Yarinyar Kamar Yadda Zaku Kalla A Kasan Rubutun Nan.

See also  YADDA ZA KA CIKE BASHIN NIRSAL MARAS KUDIN RUWA ( NON INTEREST NIRSAL LOAN )

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *