Daga Bakin Tsohon Mijinta, Abubuwa Marasa Kyau Suka Jawo Mutuwar Auren Jaruma Momee Gombe

Mun samu wani bidiyon tsohon mijin momee gombe da yake bayyana wasu sirrika bayan barin sa da tayi takama harkar fim. Fitowar hoton mawaki Adam Fasaha da ke rungume da Momee Gombe.

Shine ya haifar da cece-kuce inda wasu ke tsokaci kan hoton yayin da wasu ke zargin cewa ko a yanzu Adam na da alaka da ita wanda hakan ya sa aka rika yiwa Adam tambayoyi.

Kalli bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇



Masu korafin ko da suka tambaye shi game da wannan hoton sai da yayi dogon sharhi tare da tona wasu sirrikan aurensu da saki. Ya kara da cewa an dauki hoton ne a lokacin tana matsayin matarsa

See also  [MUSIC]: Rarara Tsula Ya Sallama

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *