Hattara Jama’a Sabuwar Masifar Data Kunno Kai Wajen Mata Na Mallakar Samari

Gareka abin burina kai kadai ne na farkon shiga zuciyata kuma daga kanka na rufe kofa babu wanda zai samu mafaka.

Kalli bidiyon 👇👇👇👇👇


Rashin ka acikin rayuwata tamkar rashin ruhine a gareni kuma halartar kabari ya tabbata akaina jikina yana bani kamar yadda kake kai kadai a cikin zuciyata nima haka nike ni kadai a cikin zuciyarka.

See also  jerin Dalilai 10 da yasa ‘yan mata Suka fi son Aure dattijan maza a wannan zamanin fiye da samari yanzu…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *