Information Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya Posted on November 7, 2022 by admin Mace duk tsufanta ba ta son a ce da ita ta tsufa. Kullum tana so a rika ganinta kamar yarinya ko budurwa. Koda biki za ta sai a ga tana kokarin ta ga ta fi ’yan mata ado da takalma ko riga da kuma kwalliya. Kalli bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇 See also Tofa yadda fati tasha dakar a hannun Hadiza gabon saboda yi mata wasu tambayoyi abun naga Kullum gaba yake