ASHE HAKA MARYAM YAHAYA TA IYA RAIRAI KARATUN ALKUR’ANI MAI GIRMA ..
ASHE HAKA MARYAM YAHAYA TA IYA RAIRAI KARATUN ALKUR’ANI MAI GIRMA ..
masha allah yanzu yanzu wannan rahotan yazo mana yanda mukaga wannan jaruma tana ta faman rai-rai karatun alkur’ani mai girma masha allah.
masha allah ashe haka wannan jaruma muryarta take da dadi a wajan rairai karatu wannan bidiyo ya matukara jan hankali duba da ganin yanda mutane suna ganin yanda ‘yan film suke daukar kansu.
mutane da dama suna matukar mamaki tayanda suke bayyana ra.ayoyinsu kala daban daban kamar haka wasu suna cewa dagani duk abin da takeyi tana sane tun har gashi tana faman karatu .
wasu kuma mutanan suna bayyana ra.ayinsu kamar haka suna cewa babu ruwan allah da abun da mutum yake aikatawa zuciyar mutum allah yake kallo idan kayi da kyau kasani idan bakayi da kyau bama kasani.