Innalillahi Kalli Abinda Matan Hausawa Da Fulani Sukeyi A Gidan Gala

Wani abin tausayi da zai iya sanya hawaye ko kuka shi ne, cin karo da yarinyar da bai kamata a ce an ganta airin wannan wuri ba, wannan ya hada kankantar shekaru, da kuma yunkurin ganin sai kwatanta abin da na gaba dai ta ke yi, mafi muni shi ne, wadanda suke da halayya ta neman mata, ko kuma mazinata su ne ke ta kokarin ganin sun kusance ta.

Za ka ga mutum wanda a haife ya yi jika da ita, amma ba shi da burin da ya wuce ya ga kusance da kwanciya.

Kalli bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇

See also  KANO: Dalilin da ya sa Kotun Ƙoli ta cire sunan Shekarau, ta maye gurbin sa da Rufai Hanga na NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *