Allahu Akbar! Kalli Yadda Wani Yaro Dan Maiduguri Ya Gina Masallacin Makka Da Dakin Kabah
November 12, 2022
Wani karamin yaro dan shekara 15 mai suna Aji Bukar Haziki ya gina makamancin masallacin Makkah da dakin Kabah a garin Maiduguri kamar yadda majiyar amihad.com ta tabbatar a wannan rana.
Yaron dai ya dauki lokaci yanayin wannan babban aiki wanda ya burge mutane matuka.
kalli bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇👇
