innalillahi Bidiyon Wasu Masu Matsalar Halitta Abin Tausayi Anyi…
innalillahi wa’inna ilaihirraju’un wannan wani bidiyo ne da zaku ga wasu mutane masu nakasa a kafafuwan su wayanda suke fama da nau’in halitta ta da ban.
a wannan bidiyo da zamu nuna muku babu shakka in kana da saurin kuka zaka iya yin kuka ganin yadda abin ya ke damun su duk da chewa sunyi bayanai masu mahimmanchi da ya kamata ku saurara.
ga duk wanda ya ga wannan bidiyo zai jinjinawa lamarin Ubangiji domin babun abin da baze iya yi ba.
ga dai wannan bidiyo kai tsaye ku kalla. kuma ku danna mana kararrawa a chan gefe