yanzu haka munfara ƙoƙarin mayar da tsarin mu hakan a zamanan ce ~Khalifa Sanusi.

yanzu haka munfara ƙoƙarin mayar da tsarin mu hakan a zamanan ce ~Khalifa Sanusi.
yanzu haka munfara ƙoƙarin mayar da tsarin mu hakan a zamanan ce ~Khalifa Sanusi.
Tsarin Tijjaniyya tun da farko da zawiyya ya faro, yanzu haka munfara ƙoƙarin mayar da tsarin mu hakan a zamanan ce ~Khalifa Sanusi.
.
Sabon Khalifan Tijjaniya na Nigeria Khalifa Muhammadu Sunusi II ya sanar da yinƙurin sa na ganin dukkan makarantu mabiya darikar Tijjaniya sunkoma tsarin zawiya ta yadda hakan zai kara dacewa da zamani. (Musamman makarantun allo).
.
Sunusi II Yakara dacewa zawiya itace Darika tunfarko maulanmu Sheikh Ahmad Tijjani yakafa Tijjaniya ne atsarin zawiya, maulanmu Sheikh Ibrahim Niass shima yajadda akan haka, tsarin zawiya ne zai kawo karken baragurbi masu fakewa da sunan Darika suna aikata wasu abubuwa da suka sabama shari’a.
.
Darika ankafata ne don ilimi da taimakeke niya tsakanin ‘yan uwan juna, yana dakyau mucanja yadda abubuwa ke tafiya ayanzu, zaka samu muna da manyan ‘yan Kasuwa da kowanne irin ma’aikacin Gomnati Amma taimakekiniya tsakanin ‘yan uwa tayi karanci, kuma babban abin daya jawo hakan shine mukoma tsarin tallafawa da sunan zawiya tun amatakin farko, mutanen mu masu kokarin neman nakan sune zaka samu wasu na sana’o’i wasu kiwo to birni da karkara idan akace ankoma zarin zawiya kowa yasan yadda Zawiyyoyin da muke dasu ayanzu suke cibiyoyine na ilimi, to seku duba a zawiyya r ku mutum nawa zaku iya hadawa da karo karo koda dubu dubu ne acedai sumasu Karatun su tabbatar Zawiyyoyin sune suka tallafa masu kosu dauki nauyin Karatun su ako wanne irin fanni, to kome zasu zama arayuwa baza sutaba mantawa da wannan Alkairin ba, kuma ko Ina zasu shiga zasu jene da tunanin cewa su wakilan kune acan, wannan zai samar da fa’ida mai tarin yawa, muna Kara tunatar da mutanan mu sutashi sunemi ilimi kazama wakilin kanka Koda wani zaikira ka Dan bid’a Nan take kaji cewar Kai Ahlussunnah Kuma zaka iya fahimtar dashi idan mai fahimta ne, dazaran kaida kan ka saba ma tsarin da Darika taginu akai na shari’a kaida kanka kasani sekayi kokarin gyarawa,.