Kalli Jerin Hotunan wasu Jaruman Kannywood a lokacinda Suke Matasa Shekaru da dama da suka wuce

Allah Sarki duniya mai yayi anan hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood ne a lokacin da suke matasa, Mutane da yawa sukanyi mamaki idan sukaga hotunan jaruman Kasancewar wasu ma a lokacin su basu dauka hoto ba.

Acikin jerin wannan jarumai akwai marigayi kasimu yero tare da Marigayi Yusuf barau wanda sune wanda sukafi kowa dadew acikin wannan harka.

Ga vedion Hotunan nan kamar haka

See also  Qalu innalillahi bakaniken ya rasa ransa ne dai dai lokacin da jack din ta ke tare da motor ya goce inda motar ta danne shi muna fatan Allah ubangiji….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *