Innalillahi Allah Yayiwa Aisha Fulani Rasuwa

Innalillahi Allah Yayiwa Aisha Fulani Rasuwa

Yau muke samun Labari Mara dadi Allah yayiwa Aisga Fulani Rasuwa A’isha Dai Fitacciyar Fuskace A Kafar Tiktok duk wanda yake bibiyar kafar yasan ta

Kafin rayuwar A’isha anga tayi Bidiyo a TikTok kafin kwana uku da Rasuwar ta mutane da yawa sun sheda aishar bata shigar baznza ko zagezage a TikTok

Kushiga ku kalli kadan da gacikin Bidiyon ta

Allah Yajikan ta
A Wani Labarin Na Daban Kuma
Duniya Ina Zaki Damu Wata Mata Ta Tona Asirin Yadda Mijinta Ya Halaka ‘Ya’yansu
Wani labari da muka samu da dumi duminsa ya tabbatar mana da cewa wata mata ta tona asirin mijinta yadda ya halaka muku yara kamar yadda majiyar amihad.com ta tabbar.

Wata mata mai suna Laraba da ke zaune a jihar Adamawa ta tona asiri, kan yadda ta rasa ‘ya’yanta guda hudu a jihar Adamawa da mijinta mai suna Elisha Tari kamar yadda jaridar Leadership ta rawaito.

See also  Kalli Wasan Nura M Inuwa Da Adam A Zango A Wajan Shagalin Bikin Daddy Hikima Abale…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *