Kalli Yadda Jarumi Sadik Sani Sadik Yake Nunawa Matar sa Soyayya

Kalli Yadda Jarumi Sadik Sani Sadik Yake Nunawa Matar sa Soyayya
Kannywood Maza suna fita da Iyalan su wajan shakatawa domin kara dankon soyayya a tsakanin su, inda wasu ma suke barin Kasar gaba daya su tafi izuwa wata Kasar domin shakatawar inda wani lokacin zakuga ana sako su a bakin ruwa.

To a yau ma mun sami wata bidiyo wanda Tashar Tsakar Gida dake kan manhajar Youtube ta wallafa inda muka ga Jarumin Masana’antar Kannywood Sadik Sani Sadik, tare da Iyalan sa suna shakatawa a bakin Ruwa a Legos.

Yadda zaku ga a cikin bidiyon Jarumin suna shakatawa tare da Iyalan nasa a bakin Ruwan cikin farin ciki da jin dadi, inda har ma aka dauki zafafan hotunan sua wajan.
Domin ku kalli yadda Jarumi Sadik Sani Sadik yake shakatawa tare da Iyalan sa a bakin Ruwan Tekun Legos, sai ku kalli bidiyon da muka ajiye a kada.

A Wani Bangaren Kuma
Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar ‘Warr’, wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan nan.

A sanarwar da NBC ta fitar ta ce waƙar ‘Warr’ ta bayyana rashin tarbiyya da kalaman da ba su dace ba.

Hukumar ta ce ”a cikin waƙar akwai zagi kai tsaye da kuma nuna yadda wasu ke tangadi bayan sun bugu da barasa ko kuma giya.”

See also  Asiri Mito Nike Inji Fulani: Murja Ta Bayyana Cewa Duk Dalolin Da Su Mr44 Suke Hoto Dasu Duk na Bogi ne, N6,000 Kawai Ta Baro A Hannun Su, Kuma Kuɗin Najeriya Ba Daloli Ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *