Kakar Darakta Falalu a Dorayi mai shekaru 110 , ta rasu Allah yajikanta da rahama

Kakar Darakta Falalu a Dorayi mai shekaru 110 , ta rasu Allah yajikanta da rahama

Ha bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


Allahu Akbar Allah mai iko mai yadda yaso ga wanda yaso duk da yanzu yanayin rayuwar da wuya ka samu wanda yake haura shekara dari amma acikin mata zakuga ana samu saboda basu cika mutuwa ba kamar yadda maza suke mutuwa itama dai wannan matar mai tarin shekaru lokaci yayi wanda Allah ya karbi abarsa Allah yajikanta da rahama su kuma Allah ya basu juriya da hakurin rasa ta

N bayyana shekarun wannan matar wanda akalla takai shekaru dari da goma wanda babu shakka Allah yayiwa rayuwa albarka dan haka babu abinda zatace sai dai tayi godiya saboda ba kowa Allah yake bawa tsawon

Allah yajikanta muna kuma muna muna sakin taazziyar mu ga wanda sukayi wannan rashi Allah yasa tana aljanna yasa mu kuma mu cika da imani amin

See also  Na Rantse Da Allah Zan Iya Bawa Rarara Kyautar Naira Miliyan 150, Naziru Sarkin Yayi Zazzafan Raddin Zuwaga Dauda Kahutu Rarara Kalli Cikakken Videon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *