Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia

Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia

An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi.

An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na kwana Casa’in sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.

See also  Masha’Allah Matar Ado Gwanja Yanzu Hankalin ta Ya Kwanta Tayi Kiba tayi Bul Bul...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *