Harkar Bariki Babu Amana Bidiyon  Yadda Safara’u Takewa Su 442 Habaici Bacin Ankasu

Harkar Bariki Babu Amana Bidiyon  Yadda Safara’u Takewa Su 442 Habaici Bacin Ankasu

Bayyanar Wani video iskanci Safara’u ya Jawo Cece Kuce 442 yana cikin Wani mawuyacin Hali a Kurkukun Niger.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an kama 442 da abokin sa ola kamar yadda a yanzu haka suna Kurkuku a Kasar Niger Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

A yanzu haka kuma mutane da yawa Suna magana akan cewa ya kamata a Sakasu amma kuma a yanzu haka a dokara kasar Niger bada bada damar Sakin su ba.


A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan labarin ya ke Akan kama 442 kuma a yanzu haka indai ka kalli wannan Video Zakaji Bayani akai

Akwai yiwuwar bincike kan lefin Mr442 da Ola Of Kano zai kai kimanin watanni 6.

Sannan dokar Nijer ta bada damar karin watanni 6 na bincike idan har bai kammalu ba a watanni shidan farko, kafin a fara maganar yanke musu hukunci

Cewar Alkali mai tuhumar su na Nijer a tattaunawar sa da VOA Hausa

Daga Salisu Magaji Fandalla’fih
Tabbas Mr442 yaso zama annoba a doron kasa, kasancewar mafi yawancin wakokin sa na Batsa ne da fitsara.

Dadin dadawa yana kokarin lalata tarbiyyar yaran Hausawa ta hanyar janyo wadanda ya sami dama zuwa tafiyar sa.

Har masana’anta yaso budewa wacce yayiwa rijista mai suna Nootywood, sai Allah ya taimaka akai ram dashi.

Ina rokon Allah yasa kamun da aka yimasa ya zama silar shiriyar sa.

Daga Salisu Magaji Fandalla’fih
An kama mawakin ne tare da abokin sa, bayan da sukai yunkurin yin International passport a Jamhuriyar Nijer, lamarin da ya zama babban laifi ga duk wanda ba dan kasar ba.

See also  Kalli Yadda Matsalar Shaye Shaye Ta Zama Ruwan Dare Ga Matasa Da ‘Yan Mata Abin Saidai Innalillahi 

Mawakan biyu sunyi yunkurin yinsa ne, da niyyar samun damar haurawa kasashe da dama, dukda sun san cewa hakan babban laifi ne, inda suka yi aski da niyyar gujewa lamarin don kada a gane su yayin, yin passport din, sai dai kasancewar su sanannu hakan yasa aka gane su tare da kamasu.

Bayan da aka gano su an kama mawakan tare da kaisu gidan yari, wata majiya ta bayyana mana cewa wannan abinda sukai laifi ne babba a Nijar wanda zai iya sawa ayi musu hukuncin shekaru 6 kowanne a gidan yari.

Meye Ra’ayin ku?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *