MAGANIN KARA SHA AWA DA NI IMAH YANA KARAWA NAMIJI QARFIN AZZAKARI YANA KARAWA MACE DADI DA NI IMA

MAGANIN KARA SHA AWA DA NI IMAH YANA KARAWA NAMIJI QARFIN AZZAKARI YANA KARAWA MACE DADI DA NI IMA
Wasu Dalilan Da Suke Sa Gaban Namiji Ƙankancewa:

Idan namiji yana yawan sha ko wanka da ruwan da yake da sanyi sosai hakan na iya sa gabansa ya ƙankance.

Shi yasa ko Jima’i mutum yayi da iyalinsa muddin yana so ya ci gaba, kada yayi tsarki da ruwan sanyi ya samu ruwan dumi. Haka nan idan gaban namiji ya tsaya cak yaki ƙwanciya yana samun ruwan sanyi ya sha ya yayyafa zai ga ya kwanta.
Ga mazan da suke yin istimina da ruwan sanyi, suma gabansu zai iya ƙankancewa saboda yadda suke zubawa gaban nasu ruwan da yake da sanyi.
8: Kayan Zaki Da Maiko: Idan namiji yana yawaita sha ko cin abubuwan da suke da zaƙi ko maiƙo, gabansa na iya rauni, wannan raunin zai sa gaban namiji ya ƙankance.

#tsangayaramalam
Wadannan sune wasu daga cikin dalilan da suke jawo gaban namiji ya ƙankance a binciken da masana suka gudanar. Don haka duk wani namiji daya fahimci gabansa ya ƙankance, sai ya kula ko daga cikin wadannan abubuwan guda 8 da muka jero su akwai wanda ya masa sanadiyar hakan.

A darasi na gaba zamu kawo hanyoyin da namiji zai bi domin gabansa ya dawo yadda yake, girma da kauri. Amma kamin nan. Ga tambaya. Ko akwai magungunan da suke karawa gaban namiji tsawo da kauri?

Mu hadu a darasi na gaba domin amsar wannan tambayar.

See also  Babu farinciki a duniyar nan fiye da mace ta kasance matar aure, Matar Adam Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *