Duniya Ina Zaki Damu: Asirin Wani Me Aski Ya Tonu A Kano

Wani Matashi, Elijah Ode dan jihar Benue ya ahiga hannun hukuma a jihar Kano bayan da aka zargeshi da cewa yawa wasu matasa Aakin banza.

Matashin wamda dalibine kuma yana zaune a Unguwar Sabon Gari ya kware wajan yiwa matasa Asikin zamani. An kama wasu matasa da wani askin banza inda bayan tuhumarsu, suka bayyana cewa Elijah ne ya musu.

Dalilin haka yasa aka kamashi, kamar yanda, wani Smith Akoko, dake Ikirarin kare hakkin bil’adama ya bayyana.

See also  Jama'a Murjanatu Ibrahim Kunya Har Yanzu Bataji Dama Ba Daga Fitowa Gidan Yari Har Ta Fara Sakin Sabbin Bidiyo Waɗanda Akan Su Ne Aka Garƙame Ja'ira...

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *