An Sace Sadakin Amarya A Taron Daurin Aure A Kano
December 2, 2022
Yanzu me zan saka don wannan bikin da sau daya yake a rayuwa? Inji angon.
Sai dai tuni angon ya kai kara ga jami’an ‘yansanda dake garin Tarauni, inda suka fara bincike a kai.
Mafi takaici kuma, an sace kudin sadaki a wurin daurin auren. An samu rudani lokacin da aka gano cewa an sace kudin.
Sai da dattijai suka nuna dattakunsu a wajen bikin don kwantar da hankula inda daga bisani aka amince a shafa fatiha bisa sadaki ‘Ajalan’ ba ‘lakadan’ ba.