Miji Ya Dawo Gida Ya
Kama Matarshi Da
Likinta Dake Duba
Lafiyarta Turmi Da
Tabayar Suna Aikata
Lalata
Miji Ya Dawo Gida Ya Kama Matarshi Da Likinta
Dake Duba Lafiyarta Turmi Da Tabayar Suna
Aikata Lalata
Wani magidanci wanda ya dauki tsawon shekaru
da matarshi daya tilo sannan Allah bai basu
haihuwa ba. Ya dawo gidan ya kama matarshi da
likinta dake duba lafiyarta turmi da tabayar suna
aikata lalata.
Wannan miji ya bayayya irin yadda yaji a wannan
lokacin yace “A rayuwar shi bai taba tunanin
matarshi zata iya tsayawa daidai da minti daya
tayi tunanin cin amanar shiba bare kuma ta
aikata domin yana ganin ya rike mata amana Ya
hakuri da yara saboda farin cikinta saboda itace
wacce bata haihuwa.
Yaki kara aure saboda bayason ya ganta a cikin
irin damuwar da zata shiga idan wata tazo ta
haihu, ci da sha da sutura mai kyau daidai da
minti daya bai taba gajiyawa ba ko tunanin wani
yaro kawai burina shine na ganta cikin farin ciki.”