Qalu Innalillahi yanzu muke samu labarin rasuwar uba ga Jarumin Finafinan Hausa…
December 4, 2022

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un rayuwa kenan yanzu yanzu muke samu labarin rasuwar uba ga Jarumin Finafinan Hausa Mudassir Haladu rasuwa.
Allah Ya yi wa Malam Sharu Haladu mahaifin jarumi Mudassir Haladu barkeke rasuwa wanda tuni anyi janaizarsa a safiyar yau Lahadi.
Muna Addu’ar Allah Ya jikan sa Ya gafarta masa kurakuransa Ya sa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu ta zo Allah Ya sa mu cika da kyau da imani