BA KIRAKI BA TUN DAMA NI AKA KIRA NAFISA TAMAI DA MARTANI GA FATI WASHA

Ficecciyar Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Muzanta Kalamen Fati Washa Game da Furucinta

Jaruma nafisa abdullah wato tsohuwar sumayya a cikin shiri mai dogo zango Na labarina Ta Bayyana Cewa har yanzu da Ita zata cigaba da taka rawar sumayya,

Jarumar takara dacewa inda basu samu hatsaniyya da NAZIRU SARKIN WAKA BA har gobe ita zata cigaba da takarawar sumayya kamar yadda tun farko itace tafara,

Nafisa abdullahi Ta muzanta zancen fati washa Sabuwar sumayya acikin Shirin Labarina.

See also  Innalillahi Rarara Kashiga Uku Rigima Ta Barke Mutanan Kano Sun Fusata ‘Yan Kannywood Suma Sun Fara Tada Hankali Kalli Cikakken Videon…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *