YAU SHEKARU 9 DA RASUWAR MARIGAYI UMAR ABDULAZIZ BABA FADAR BEGE.

ALLAHU AKBAR YAU KIMANIN SHEKARU TARA DA RASUWAR UMAR ABDULAZEEZ BABA (FADAR BEGE) MUNA BARAR ADUA ALLAH YA JADDADA RAHAMA GARESHIALLAH YA SADA SHI DA BABBAN MASOYINSA (S.A.W)

YAU SHEKARU 9 DA RASUWAR MARIGAYI UMAR ABDULAZIZ BABA FADAR BEGE.

An haifi Umar Abdul-Aziz Baba da akafi sani da (Fadar Bege) a garin Garko karamar Hukumar Wudil a Ta Wancan Lokacin, wanda a yanzu tazama Karamar Hukuma mai zaman kanta a Jihar Kano, a ranar Alhamis a shekarar 1974.

Mahaifinsa Mal Umar, mai Unguwa ne a wani kauye dake garin Garko, bayan rasuwar mahaifin Fadar Bege lokacin yana dan shekar hudu (4) sai suka dawo Karamar Hukumar Wudil da zama shida mahaifiyarsa mai suna Malama Hadiza, kasancewar dama aikine yakai mahaifin nasa na Mai Unguwa garin na Garko lokaci da take hade da karamar hukumar Wudil.

See also  Budurwa tayi tattaki har Kaduna tace Idan ba’a daura musu Aure da Umar m Sharif ba bazata Dawo Gaban iyayen ta ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *