CIKIN FUSHI MARYAM BABBAN YARO TA NUNA BACIN RAI GAMEDA MAGANGANUN MUTANE
BA DAMA AGA MUTUM DA WANI ABU DABAN SAI KUFARA ZARGIN TAKARE MASA TO NI MUSULMACE IBADA NAKEYI
Fitecciyar Jaruma a Masana`antar kannywood Marryam Gidado wace akafi sani da MARYAM BABBAN YARO ta Maida martani Kan zargin cewa yakare mata hakan yasa ta Dawo Ga Allah,
Jarumar wace ta wallafa yadda taji gameda kalameen mutane akanta TASHAR DUNIYAR KANNYWOOD ta wallafa cikekken vidion