February 25, 2024

Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya.

Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar.

Muna rokon Allah yaji kanta yay mata rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani Ameen.

See also  Maganar Sabon Auren Sani Danja Gaskiya Tayi Halinta
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *