Yanzu Yanzu Umma Shehu Ta Nunawa Safara’u Videon Tsiraicin Da Tayi
Yanzu Yanzu Umma Shehu Ta Nunawa Safara’u Videon Tsiraicin Da Tayi
Yanzu Yanzu Umma Shehu Ta Nunawa Safara’u Videon Tsiraicin Da Tayi
An Sake Tunawa Jaruma Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u Bidiyon iskancinta Bayan Tace Ba Yar Kannywood bace.
Wani faifan bidiyo da aka dauka na jarumar a daidai lokacin da take yin Bidiyon kai tsaye “Live video” anyi rakwadin dinta inda wasu daga cikin mutanan da ke kallon Bidiyon sukai mata tambaya akan wannan bidiyo iskancin da ta saki.
Tuni jarumar ranta ya bacci har ta fara yin zagi.
Muranan da ke kallon Bidiyon sun sake mata tambaya akan kallamar yan wahala inda tace ita bada yan Kannywood take ba Hasali ma ita ba yar Kannywood bace tunda Arewa24 taiwa aiki.
Koda yake ba yau na soma yin sharhi akan wannan lamari na Maɗigo ba, saidai a wannan karon nazo muku da wani ƙwarya-ƙwaryan bincike da muka yi haɗaka wajen gudanar dashi tare da yin sharhi na bai ɗaya dangane da wannan lamari daya yaɗu tsakanin Matan Arewa.
Mun gudanar da wani zuzzurfan bincike da nazari na musamman akan Matan Arewa ƴan Mata, Zaurawa da Matan Aure fiye da guda dubu biyu da ɗari huɗu da sittin da biyu (2,462).
Mun gudanar da wannan bincike ne ta dandalin sadarwa daban-daban na Yanar Gizo kama daga kan What’sapp, Facebook da Instagram inda muka gano fiye da kaso arba’in 40% cikin ɗari 100% na Matan da muka bibiya Hausawa ne kuma mafi yawanci ƴan Mata ne da basu taɓa Aure ba wanda aka yaudari tunanin su suka shiga cikin wannan harka ta Maɗigo (Lesbian).
Bayan bin diddigi da nazarin rayuwar waɗan nan ƴan Mata munyi fargabar cewa akwai yiwuwar Jihar Kano ta zamo ta ɗaya (1st) dake da kaso mafi yawa na ƴan Mata da Matan Aure ƴan Maɗigo a faɗin Arewacin Najeriya duba da yawan Matan ƴan asalin Jihar Kano da muka ci karo dasu suna wannan harkar.
Shin menene musabbabin yaɗuwar Maɗigo a yankin Arewacin Najeriya?
Gaskiyar magana akwai hanyoyi da dama dake da nasaba da yaɗuwar harkokin Maɗigo a yankin Arewacin ƙasar nan, saidai mun fi karkata hankalin mu akan wasu abubuwa da muke ganin sune ummul aba’isin yaɗuwar wannan Fasiƙanci a yankin Arewa.
NA FARKO! SHAGULGULAN BIKI KO PARTY..
Yana daga cikin manya-manyan hanyoyin da ƙungiyoyin Maɗigo na Duniya ke bi wajen yaɗa ayyukan su a faɗin Duniya wato shirya shagulgula da sharholiyar sheɗanci.
Haƙiƙa wannan ɗabi’a da aka
bijiro da ita cikin al’ummar Hausawa na shagulgulan biki da casun Party mafi yawancin lokuta a cikin ɗakunan taron bukukuwa na Event Center a turance suna da nasaba wajen buɗewa Mata ƴan Maɗigo ƙofar shiga jikin ƴaƴan Hausawa su koyar dasu wannan mummunar ta’ada tasu.
To a irin wannan lokutan na shagulgulan biki ko Party Mata ƴan Maɗigo kan samu dama wajen ƙulla ƙawance da ƴan Matan da suka lura ruwan su isa wanka inda daga bisani suke amfani da ƙwarewa wajen shawo kansu har su kai ga shiga wannan harka ta Fasiƙanci.
NA BIYU! SHAFUKAN YANAR GIZO (INTERNET)..
Har’ila yau a cikin jerin binciken mu, a iya Manhajar Facebook kaɗai mun gano Mata guda dubu biyu da ɗari ɗaya da sha takwas (2,118) dake da alaƙa da harkokin Maɗigo kuma kusan dukkan su Hausawa ne daga Jihohin Arewacin Najeriya.
Daga cikin su guda ɗari shida da tamanin da huɗu (684) Matan Aure ne, sai guda ɗari huɗu da takwas (408) Zaurawa, sai ragowar guda dubu ɗaya da ishirin da shida (1,026) wanda sun kasance ƴan Mata ne kamar yadda kowacce ta bayyana a Profile Info ɗin ta, da kuma waƴanda muka bi diddigi muka tabbatar da haka.