lINNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN YANDA GOBARA TA ZAMA SANADIYYAR MUTUWAR ANGI DA AMARYAš© KUā¦.

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Allah Ya Karbi Rayuwar Wasu Maāaurata Guda Biyu Wanda Sun Kasance Likitoci Inda Gobara Ta Konesu Har Lahira.
Allahu Akbar Kabiran Wasu Maāaurata Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sanadin Gobara data Kamaāsu Inda Suka Kone Kafin A Kai Masu Agaji Wannan Mutanen Dai Sun Kasance Mataāda Miji.
Wannan Mutane dai Kafin a Kai Masu Taimako Rai Yayi Halināsa Mukaā Rokon Allah Ubanāgiji Subhanahu Wata Ala Yajikan Su da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Su.
WANNAN SUNE MAāAURATAN || ALLAH YAJIKAN SU