Inalillahi Yarasu Wata Daya Da karban Adinin Musulunci
Allahu Akbar Dan Sanda Yarasu Kwana Daya Da Karban Adinin Musulunci A Jahar Kano
Allahu Akbar Dan Sanda Yarasu Kwana Daya Da Karban Adinin Musulunci A Jahar Kano
Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a kwana baya wani ‘dan sanda a jihar Kano ya Musulinta, inda jama’a suka yi ta masa barka da taya shi murna Kasancewar Allah Yasa ya gane gaskia.
Kwatsam sai kuma muka samu labarin cewa Allah yayi mashi rasuwa Dan Sandan ya Musulunta ne a jahar Kano ya rasu bayan wata daya da Musulinta, wannan bawan Allah da kuke gani dan sanda a yankin Jakara police station yau kwanansa 30 da karbar addinin Musulunci, yau kuma Allah ya karbi ruhins