Yadda Bidiyon WataBudurwa Ya ZagayeDuniya Wanda TaDauki Namiji AMazaunanta TanaTafiya Dashi

Wani bidiyon babban abun mamaki yana ta yawo
a social midiya na wata budurwa da take da
baiwar iya daukar abu mai nauyi da mazaunanta
harta dinga yawo dasu ba tare da sun fadi kasa
ba.

Wannan budurwa tunda ta manyanta mazaunan
ta suma sukayu girma tun daga wannan lokacin
ta lura zata iya daukar komai da abunta taje inda
take so ta dade tana daukar abubuwa amma
babu wanda ya taba nuna wannan baiwar ta ta
wa duniya.

Sai rana daya wani Mai bidiyoyin barkwanci ya
nema da yana so suyi bidiyo wannan bidiyon
shine wanda a cikin dan karat n lokaci ya zagaye
duniya kowa yana mamakin yadda wajen yake da
taushi sannan babu kashi taya take iya rike abu
dashi.

Bare kuma har mutum kamar wannan mai girma
ya hau ta diga yawo dashi a wannan bidiyon
wanda ya hau mazaunanta shine mai wasan
barkwancin. Domin ayi dariya shiyasa shima
bayan ta sauke shi yake kokarin daura wata
macce kan nashi shima ya jaraba ko zai iya.

Amma abun dariya shine babu ma inda zata
daura kafarta saboda a shafe yake nashi. Hakan
yasa mutane dariya kamar yadda yayi saboda ayi
dariyar. No

See also  Tabbas Qarshen Duniya Ba Abinda Bazakaganiba Yanzun Duba Yadda ‘Yan Mata Ke Cin Amanar Mazajen Su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *