Tsohuwar Matar Adam Zango daya Fara Aure ta Dawo Cikin Kannywood Harta fara Wak
Tsohuwar Matar Adam Zango daya Fara Aure ta Dawo Cikin Kannywood Harta fara Waka
Tsohuwar Matar Jarumi Adam Zango Amina Uba Hassan wacce akeyiwa lakabi da maman haidar ta dawo Cikin Masana’antar Kannywood inda kuma ta soma rera wakoki.
A yanzu dai jarumar ya fara bayyana Acikin shirin gidan danja wanda sani danja da yakubu Muhammad suke gabatarwa