February 25, 2024

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un, yanzu-yanzu muka sami labarin rasuwar ‘yayan tsohon jarumin masana’antar kamnywood Alhaji Balarabe Jaji, a hatsarin mota daga Kaduna zuwa Jaji.

Kamar yadda shafin kannywoodcelebrieties dake kan dandanlin sada zumunta na instagram suka wallafa labarin, suna mai cewa.

lnnalillahi wa inna ilaihiraji’un: ALLAH YA JARRABI ALH. BALARABE JAJI da mutuwar ‘ya ‘yan sa guda hudu 4 sanadiyyar hadarin mota daga Kaduna zuwa Jaji, Muna musu addu’a Allah yajikansu da rahama ya kyauta makwanci

Mahaifin su, kuma Alh. Balarabe Jaji, mahaiflyar su da yan uwansu Allah ya basu hakuri da juriya na rashin wadan nan ‘ya’ya nasu , Allah ya san zaka iya daukar jarrabawan da ya maka dan haka kayi hakuri, idan kayi Kanada riba mai girma a ranar gobe kiyama, Allah yasa muyi kyakkyawan karshe Amin.

Muna a matsayin mu na masu wannan shafin “Hausadailynews” muna rokon Allah ya gafar ta musu Allah ya sa bakin wahalar su kenan, idan tamu tazo Allah ya sa mucika da imani. Ameen

min.Wa’inna’ihaihiaihi ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Jarumi Ali Nuhu Ya Fitar Da Sanarwar Mutuwar Abokin Aikin Sa

Kamar yadda kuka sani dai har yanzu ‘yan ta’adda masu garkuwa da mutane suna cigaba da sacewa mutane, sannan kuma su kashe mutum bayan an kai musu kudin fansar da suke nema.

To a yau ma dai irin haka ta faru akan wani bawan Allah wanda ‘yan ta’addan suka yi garkuwa da shi sannan kuma suka kashe shi bayan an biya su kudin fansa.

muku rai sai kuce ba zakuba lokacin da bindigarku baza tayi muku amfanin komai ba kunzo a banza zaku koma a banza kune naman wuta.

See also  Masha Allah ~ Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana – Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi..

Sannan kuma sai ta wallafa bidiyon jana’izar mutumin kamar yadda zakuga bidiyon a kasa.

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *