Bidiyon Jaruma Mommy Gombe tare da Mahaifin ta lokacin da taje ziyara Gida
Fitacciyar jarumar Kannywood Maimuna wadda akafi sani da Mommy Gombe ta wallafa bidiyon su,ita da Mahaifin ta tare da kuma sauran Ƴan uwanta.
Mommy Gombe tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood mata da ake yayin su a wannan lokacin.
Ba tare da dogon Turanci ba zamu sanya muku bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode.
Ayi kallo lafiya…