Masha Allah, Yanzu Jaruma Hadiza Gabon Na Shirin Zabar Mijin dazata Aura a Kannywood Kalli…
Masha Allah Yanzu Jaruma Hadiza Gabon Na Shirin Zabar Mijin dazata Aura a Kannywood shin Wanna Irin Fata Zakayi Mata Akan Wannan Lamari.
Babu Shakka Jama’a Dadama Suna Yiwa Jaruma Hadiza Gabon Fatan Ta Auri Salisu s Fulani Saboda Wai Sun Dace.
Shin Kai Mai Sauraron Mu a Wannan Lokaci Wanna Irin Fata Zakai wa Hadiza Gabon da Kuma Irin Addu’a.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman