Masha’Allah Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijin ta Sunyi Murnar Cika Shekara tara da Yin Aure.

Masha’Allah Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijin ta Sunyi Murnar Cika Shekara tara da Yin Aure.

Tsohuwar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Fati ladan tayi Murnar Cika Shekara tara da Yin Aure ita da Mijinta Mai suna yarima shettima.

Fati ladan dai tana daya daga cikin jerin manyan jaruman Kannywood da sukayi tashe Matuka a baya, sannan kuna tana cikin jerin jarumai mata wanda Aurensu yayi Albarka.

An daura Aurenta a shekarar 2013 yau Kimanin Shekara 9 Kenan Hakan yasa Sukayi bikin murnar cika shekara 9 dayin aure.

Gadai hotuna da bidiyoyi da mijin nata ya wallafa a Shafin sa na Instagram.

See also  Kalli wannan video domin kaga yadda ake kama masu cin ganima yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu innalillahi wainna ilaihi Raju un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *