Masha Allah’ Yadda Ya’yan Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Sukai Wayo Sosai Yanzu…
December 25, 2022
Masha Allah’ Yadda Ya’yan Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Sukai Wayo Sosai Yanzu Tabbas Sunji Matukar Jin Dadi Ganin Yadda Jama’a Suke Masu Addu’a da Fatan Alkairi.
Yanzu yanzu dai Jama’a Dadama Sunji Matukar Dadi Ganin Yadda Yaran Nata Suka Fara Wayo Alhandulillah.