Innalillahi Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda Hudu

Allahu Akbar Yanzu Yanzu Nan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda HuduAllahu Akbar Yanzu Yanzu Nan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda Hudu Innalillahi wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu nan muke samu labarin Mutuwar wani babban Attajiri tare da matarsa hade da yayansu gida hudu, Wannan alamari da ya faru ne akan hanyar su daga bauchi zuwa jahar filato watau jos.Wannan alamari ya matukar tayarwa da kutane hankali kasancewar abune wanda yaxo farat daya babu zato babu tsammani,Muna masu Addu’a Allah Yaji kansu da rahama muma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani

See also  Yan Arewa Kun DaÉ“awa Kanku WuÆ™a, Kuma Zakuyi Nadamar ZaÉ“in Tinubu Da Kukayi, Hajiya Naja’atu Muhammad Ta Ƙara Tono Asirin Wasu Manyan Arewa..

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *