Masha AllahYadda Akayi Nasaran Samun Budurwar Data Tsaya Sallah Tana Tsaka Da Talle

ALHAMDULILLAH: An Sami Nasarar Gano Wacce Ta Kama Salla Lokacin Da Take Talla a cikin kasuwa

ALHAMDULILLAH: An Sami Nasarar Gano Wacce Ta Kama Salla Lokacin Da Take Talla

Idan baku manta ba a kwanakin baya Jaridar Amintacciya ta rawaito muku cewa, wani mai anfani da kafafen Sada Zumunta Abdulmudallib Hamza Kibiya ne ya hangi wannan baiwar Allah tana Sallah

dai dai lokacin da take yawon talla, ganin haka yasa ya dora a shafin sa na Facebook daga bisani labarin yayatsu ko ta ina

Sakamakon haka ne yasa labarin matashiyar ya zagaye kafafen Sada Zumunta inda jama’a da dama ke neman yadda za’a gano inda take.

Cikin ikon Allah kamar yadda ya bayyana, a yau ne ya sami haɗuwa da wannan baiwar Allahn wacce tai Sallah a kasuwa Bayan kwashe kwanaki 6 ana Nemanta.

Kamar yadda ya bayyana yanzu haka zai tafi da ita gidansu, domin suyi Magana da iyayenta.

See also  Sheik Daurawa Ya Tausayama Safara’u Sannan kuma ya jinjina mata akan kokarin da tayi..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *