Allahu Akbar Bidiyon Yadda Akai Shagalin Bikin Saurayin Daya Auri Budurwar da Kowa Ke Gudun Auren ta a Garin Su Yanzu…
Allahu Akbar Bidiyon Yadda Aka Gudanar da Shagalin Bikin Saurayin Daya Auri Budurwar da Kowa Ke Gudun Auren ta a Garin Su Saboda yadda Fuskarta Ta Lalace Abun Tausayi.
Yanzu Haka dai Wannan Lamari Yayi Matukar Burger Jama’a Sosai Wajen Ganin Yadda Wannan Saurayin Yayi Jahadi Wajen Ganin Ya auri Wannan Budurwa.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman