INA NAN DA RAINA BAN MUTUBA ANA YADA KARARRAYE
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN ANA YADA KARARRAYE WAI NA MUTU
Tun jiya ake yada karerayi wai Tsohon jarumin masana’antar Kannywood Mai suna Tanimu Akawu Wanda aka fi sani da Alhaji Bushasha yarasu
An kara dacewa yayi fama ne da doguwar jinya Wanda ta Kai ga har an fitar dashi Amma Abu yaki ci yaki cinyewa har ta kai ga rasa rayuwar shi
Tanimu akawu Alhaji bushasha yana Raye Bai mutuba.