Allahu Akbar Jerin wasu daga cikin Manyan Jaruman Kannywood da Sukayi rashin Mahaifan su
December 30, 2022
Allah akbar wasu jerin manyan jaruman Kannywood kenan da sukayi rashi na iyayen su wasu Iyayen masu sun rasu acikin wannan shekara da muke ciki.
Wasu kuma a shekarar data gabata a yayinda wasu ma sun jima da rasuwa.
Gadai hotunan nasu nan