Ina Kokarin Naga Na Dawo Ta Gari’ Allah Kashiryar Dani ka yafemin kura-kuraina Safara’u
Addu’a na kullum Na Zama Nitsetsiya Kuma Insha-Allah Wataran Burina Na Zama Ta Gari’ Zaicika-Safa Kwana casa’in
Fitetciyar mawakiyar hip-hop wace Kuma tsohuwar jaruma CE a cikin shiri mai dogon zango na Kwana casa’in wace akafi sani da safarau (safa).
Safa ta bayyana yadda kullum take nemen shiriyan ALLAH saboda munanan dabi’unta
Ina Kokarin Ganin Na Zama Ta Gari, Ya Allah Ka Yafe Min Kura-kuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Cewar Safara’u
Jama’a a taya ta da addu’ar Allah ya cika mata burinta